De Aller-Bedste Bøger - over 12 mio. danske og engelske bøger
Levering: 1 - 2 hverdage

Rayuwan da ke Mikakke

Bag om Rayuwan da ke Mikakke

"Menene ya sa rayuwa na da wahala yanzu? Menene ya sa babu abin da ke da sauki mani? Na ¿auka ko idan na zama mai bi dukan damuwoyi na za su kare." "Duk da ina bin Yesu, menene ya sa rayuwa nan a cike da bakin ciki da rashin tabbaci?" Dayawan mu an yi mana bisharan da ban a gaskiya ba. Mun badagaskiya cewa da zaran mun zama masu bi, rayuwan mu za ta canza kawai, ko mu na tsamani rayuwan mu za ta canza. Amma ba gaskiyan ba ne. Allah bai yi mana alkwalin rayuwa babu bakin ciki ba ko wa matan da mu ka gan su cikin Littafi mai Tsarki ba, kamar Maryamu, Hannah, da Esta. Babu wanda rayuwan su ya zama da sauki. Dukan su sai da su ka yi rayuwa cikin wahala. Kowannen su sai da su ka yi rayuwa cikin banagaskiya ba cikin ganin ido ba. Sai da kowannen ta dogara kan Allah a lokacin da ba ta gane menene ke faruwa ba. Kowace mace sai da ta yi rayuwa da ke mikakke, yayin da ta ke neman gane manufan shan wahalan ta. Dukan su labaren daban su ke, amma ko da wani yaniyi su ka sami kan su, bas u täa tafiya su käai ba. Allah Ya bi tare da su cikin kowani kwari da kan kowani tsauni. Ya ji kowani addu'a kuma Ya ji zafin wahalar su. Bai bar su su käai ba, kuma ke ma bai bar ki ke käai ba. Cikin wannan binciken na tsawon mako shida, za mu duba dayawa daga labaran matan da ke cikin Littafi mai Tsarki mu kuma kara gane hanyan da su ka bi yayin mu na ganin kan mu ta wata sabuwar hanya. Rayuwa ba kullum ba ne ya ke da sauki, amma Allah na tare da mu a kullum kuma Ya na da kyau a kullum. Mu häa kai tare a yanar gizo domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. A kowani wuri, za ki samu abubuwan da su ka shafi Rayuwan da ke Mikakke tare da rubuce rubucen mu na Littinin, Laraba da Jumma'a, da kuma Karin bayyani ta wurin karat una kullum da kuma jama'a masu kauna domin su karafafa ki yayin da ki ke binciken rayukan mata masu kyau da kuma Allah da bai täa barin su ba.

Vis mere
  • Sprog:
  • Engelsk
  • ISBN:
  • 9798210273222
  • Indbinding:
  • Paperback
  • Sideantal:
  • 204
  • Udgivet:
  • 2. maj 2022
  • Størrelse:
  • 152x229x11 mm.
  • Vægt:
  • 281 g.
  • 2-3 uger.
  • 12. december 2024
På lager

Normalpris

Abonnementspris

- Rabat på køb af fysiske bøger
- 1 valgfrit digitalt ugeblad
- 20 timers lytning og læsning
- Adgang til 70.000+ titler
- Ingen binding

Abonnementet koster 75 kr./md.
Ingen binding og kan opsiges når som helst.

Beskrivelse af Rayuwan da ke Mikakke

"Menene ya sa rayuwa na da wahala yanzu? Menene ya sa babu abin da ke da sauki mani? Na ¿auka ko idan na zama mai bi dukan damuwoyi na za su kare."
"Duk da ina bin Yesu, menene ya sa rayuwa nan a cike da bakin ciki da rashin tabbaci?"
Dayawan mu an yi mana bisharan da ban a gaskiya ba. Mun badagaskiya cewa da zaran mun zama masu bi, rayuwan mu za ta canza kawai, ko mu na tsamani rayuwan mu za ta canza. Amma ba gaskiyan ba ne. Allah bai yi mana alkwalin rayuwa babu bakin ciki ba ko wa matan da mu ka gan su cikin Littafi mai Tsarki ba, kamar Maryamu, Hannah, da Esta. Babu wanda rayuwan su ya zama da sauki. Dukan su sai da su ka yi rayuwa cikin wahala. Kowannen su sai da su ka yi rayuwa cikin banagaskiya ba cikin ganin ido ba. Sai da kowannen ta dogara kan Allah a lokacin da ba ta gane menene ke faruwa ba.
Kowace mace sai da ta yi rayuwa da ke mikakke, yayin da ta ke neman gane manufan shan wahalan ta. Dukan su labaren daban su ke, amma ko da wani yaniyi su ka sami kan su, bas u täa tafiya su käai ba. Allah Ya bi tare da su cikin kowani kwari da kan kowani tsauni. Ya ji kowani addu'a kuma Ya ji zafin wahalar su. Bai bar su su käai ba, kuma ke ma bai bar ki ke käai ba.
Cikin wannan binciken na tsawon mako shida, za mu duba dayawa daga labaran matan da ke cikin Littafi mai Tsarki mu kuma kara gane hanyan da su ka bi yayin mu na ganin kan mu ta wata sabuwar hanya.
Rayuwa ba kullum ba ne ya ke da sauki, amma Allah na tare da mu a kullum kuma Ya na da kyau a kullum.

Mu häa kai tare a yanar gizo domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. A kowani wuri, za ki samu abubuwan da su ka shafi Rayuwan da ke Mikakke tare da rubuce rubucen mu na Littinin, Laraba da Jumma'a, da kuma Karin bayyani ta wurin karat una kullum da kuma jama'a masu kauna domin su karafafa ki yayin da ki ke binciken rayukan mata masu kyau da kuma Allah da bai täa barin su ba.

Brugerbedømmelser af Rayuwan da ke Mikakke



Find lignende bøger
Bogen Rayuwan da ke Mikakke findes i følgende kategorier: